
Chelsea FC







Za ku ji yadda Iyayen ‘Dan kwallon Najeriya, Ola Aina, su ka yi hidima domin ya yi suna. Aljazira ta kawo labarin Matashin ‘Dan kwallon Super Eagles Ola Aina mai ratsa jiki.

Jose Mourinho ya ce Kofin Firimiya ya na hannun Man City, Liverpool ko Tottenham inda ya ke ganin cewa har sai ‘Yan tara-gutsan Man City sun ci Firimiya, Man Utd ba su samu ba.

Dazu Kungiyar Manchester United ta yi laga-laga da Chelsea a zagayen farkon EPL inda Rashford ya nunawa Solskjaer cewa Man Utd za ta iya babu Lukaku yayin da rashin Tauraro Hazard ke wahalar da Chelsea.

A yayin da ‘yan kungiyar kwallon kafan Chelsea ke shirin daukar kofin gasar Firimiyar Ingila ta kakar 2016/2017 a ranar Lahadi 21 ga watan Mayu 2017.

Sai dai rawa ta sauya, inda Chelsea ta lashe gasar ana saura minti takwas lokacin da Batshuayi ya shauɗa ƙwallon da ta wuce ta saman Ben Foster bayan ya yi canj

Juventus ta karasa zagayen karshe a gasar UEFA Champions League na zakarun Turai. Karo na 2 kenan cikin shekaru 3 Juventus din tana kai wannan matsayi.
Chelsea FC
Samu kari