Chad
Wata sabuwar doka da aka kafa a wani bangare na Chadi ta ayyana cewa daga yanzu an wajabtawa matan da suka ki amsa tayin auren maza a biyan tarar wasu daloli.
Mummunan rikici ya kaure tsakanin kungiyar ta'addanci ta ISWAP da Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād, Boko Haram, wacce ta yi sanadin kashe hatsabibin
Dakarun hadin gwiwa na kasashe masu yaki da Boko Haram, MNJTF, sun kashe yan Boko Haram/ISWAP guda 805 yayin wani atisaye na kawar da yan ta'addan da aka fara a
Sabon jirgin yakin da gwamnatin Najeriya ta cefano daga Amurka kirar Super Tucano, ya samu nasarar lalata wata babbar ma'ajiyar makaman ISWAP tare da kashe wasu
Dakarun rundunar sojojin kasar Chadi sun ce sun halaka daruruwan mayakan yan tawaye a wani arangama da suka yi, sai dai suma sun rasa dakarunsu guda shida.
A wani sabon harin 'yan ta'adda a kasar Chadi, an hallaka sojojin kasar 12 yayin da su kuwa suka kashe 'yan ta'adda 40 a fafatawar. Sun gudu sun bar gawarwakin.
Kasar Chadi ta yi nadin sabon Firaministan rikon kwarya biyo bayan mutuwar shugaban kasar da ya shafe shekary 30 yana mulki; Idriss Deby. An nada Albert Pahimi.
A yau ne Lahadi yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bin Salman ya kira sabon shugaban kasar Chadi Mahamat Idriss Deby don yi masa ta'aziyyar mutuwar
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kaduwa da girgiza bisa mutuwar shugaban kasar Chadi. Shugaba Buhari ya ce mutuwar Deby za ta haifar da gurbi a yakin yankin.
Chad
Samu kari