
Central Bank of Nigeria - CBN







Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana yadda aka kashe N58.618 billion wajen buga kudade guda 2.518 billion a shekarar 2020. CBN ya bayyana hakan a rahoton da ya

Babban bankin Najeriya CBN ya ce an yi watsi da takardun kudi kudi bilyan 1.51 na kimanin N698,480 million a 2020. Wannan na kunshe cikin rahoton shekarar 2020

FCT Abuja - Jakadan kasar Sin dake Najeriya, Mr Cui Jianchun, ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba gwamnatin kasarsa zata bude bankuna mallacin China a Najeriya.

Shugaba Muhammadu Buhari ai kaddamar da eNaira a fadar Aso Villa, ranar Litinin, 26 ga Oktoba, 2021. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana hakan a jawabin.

Babban bankin Najeriya, CBN, ya kaddamar da shafin yanar gizo na e-naira a ranar Litinin kafin a kaddamar da shi a hukumance ranar 1 ga watan Oktoba mai zuwa.

Babban jam'iyyar adawa ta PDP ta nemi gwamnan babban bankin Najeriya da ya gaggauta barin aiki saboda raunata tattalin arzikin Najeriya da ya yi shi da APC.
Central Bank of Nigeria - CBN
Samu kari