
Babban bankin Najeriya CBN







Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Makurdi, Jihar Benue a ranar Alhamis, 21 ga Afrilun, 20

Babban Bankin Najeriya, CBN, ta ci wasu bankunan kasuwanci hudu tarar Naira miliyan 814.3 saboda kin bin dokokinta na rufe asusun hada-hadar kudin intanet wato

Alkalumman baya-bayan nan da hukumar kula da harkokin bankunan Najeriya (NIBSS) ta fitar ya nuna cewa adadin asusun ajiyar a Najeriya ya kai miliyan 191.4.

Majalisar wakilan tarayya ranar Talata ta bukaci babban bankin Najeriya CBN ya dawo da amfani da kudin sillala a Najeriya. Wannan ya biyo shawaran kudirin.

Wata mata ta fito a bidiyo ta nunawa duniya yadda banki suka zare mata kudi, sannan ta dauki mataki a hannunta. Ta bayyana irin fushin da ta kan wannan lamari.

Ministan Kudi, Kasafin Kudi da Tsarin Kasa ta Najeriya, Mrs Zainab Ahmed ta ce Najeriya ba ta amfani da kudaden da aka bata tallafi domin yin ayyukan gina kasa
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari