
Satar Shanu







Rundunar tsaro ta NSCDC reshen jihar Osun, a ranar Alhamis ta ce ta damke wata matar aure mai suna Suliyat, kan satar akuya. Rahoton The Punch ya ce mai magana

'Yan kasuwa a kasuwar Kawo ta jihar Kaduna sun yi watsi da umarnin gwamna na cewa su zauna a gida kada su fito kasuwar mako-mako. Sun bayyana dalilin haka.

A jihar Kwara, san samu karancin nama sakamakon samun karancin shanu da ya addabi jihar. An samu rahoton cewa, saniyar N100,000 a yanzu ta koma har N250,000.

An ruwaito cewa tsawa ta kashe shanun makiyaya a wani yankin jihar Delta, lamarin da ya jawo firgici tsakanin mazauna a yankin. An bayyana gargadi ga makiyayan.

Hadakar kunigiyar dillalan shanu sun bayyana cewa zasu shiga yajin aiki sakamakon kashe 'yan uwansu da aka yi akasuwar Sasha a makon da ya gabata a jihar Oyo.