
Calabar







Wani mutum mai suna Sunday Brown mazaunin yankin Nyomidibi a unguwar Nyangasang da ke garin Calaba, babban birnin jihar Kuros Riba, ya datse hannun dansa mai su

Majiyarmu ta bayyana cewa a yanzu haka ana rike da Dansandan a barikin Sojoji na Eburutu dake cikin garin Calabar, kuma rahotanni sun tabbatar da ya mallaki manyan kadarori da dama a cikin garin Calabar.

Wata dagacin kauyen Ikot Uduak, da ke cikin karamar hukumar Calabar a jihar Cross River ta fada kabarin wasu ma'aurata a kauyen don hana a binne su. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito, dagacin kauye, mai martaba Efio-Awan Asuqo...

Babban sifeton rundunar 'yan sanda na kasa (AIG), Mohammed Adamu, ya bayar da umarnin yin sauyin wurin aiki ga wasu kwamishinonin 'yan sanda 13 da ya bayar da umarni a kara musu mukami zuwa mataimakansa. An sanarwar da rundunar

Ya fara yin karatun digiri na farko a fannin karatun kananan kwayoyin hallittu da ba a gani da ido (Microbiology) a jami'ar Abrose Ali da ke Ekpoma a shekarar 1988. Ya yi karatun digiri na uku a jami'ar Ibadan a tsakanin shekarar

Sunan wannan gari Ubang, kuma yana nan ne a cikin karamar hukumar Obudu dake jahar, kuma hakan yasa jama’a da dama masu yawon bude suna tururuwa zuwa wannan gari don gane ma idanuwansu wannan abin al’ajabi.
Calabar
Samu kari