
Barcelona







A jiya ne Kungiyar Valencia ta ragargaji Barcelona 2-0 a filinta a wasan farko tun 2007. Real Madrid ta samu daman dare Messi da Barcelona anjima.

Za ku ji wanene sabon Kocin kungiyar Barcelona Enrique 'Quique' Setién Solar wanda a lokacin da Kocin ya ke taka leda ya bugawa kungiyoyin kwallon kada da-dama.

Kungiyar Barcelona ta sallami tsohon ‘Dan wasanta da ta nada Kocin kananan yaranta watau Victor Valdes. Tun farko dai a wasan sa da kungiyar Girona, Alkalin wasa ya kori Koci Valdes daga fili.

Kotu ta kama tsohon ‘Dan wasan kwallon kafa Ronaldinho da ‘Dan uwan sa da laifi. Tsohon ‘Dan kwallon na Barcelona AC Milan da PSG dai yayi dabo a yanzu. Kuma ko da aka laluba asusun bankin sa babu ko sisi ciki sai Dala fam 5.

Mun samu labari cewa ana binciken Arda Turan bayan yayi fada a gidan rawa har ya karyawa wani hanci. ‘Dan wasan Barcelona zai iya karewa a gidan kurkuku idan aka yi sake. Shi dai Turan dai ya karyata rade-radin da ke yawo.

Liverpool da Roma sun kafa tarihi a kan Manchester City da Barcelona a daren jiya. Babu wanda yayi tsammanin cewa za ayi waje da Barcelona bayan ta yi nasara 4-1 a makon jiya. Yanzu dai Roma da Liverpool sun isa zagaye na gaba.
Barcelona
Samu kari