
Gwamnatin Buhari







Cif Samuel Oluyemisi Falae ya na ganin zai yi wahala INEC ta iya shirya zabe a shekara mai zuwa, ya ce idan aka tafi a haka, ba zai yiwu a wasu shugabanni ba.

Ministan harkokin Neja Delta Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus bisa umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya shiga takara a zaben 2023 mai zuwa..

Biyo bayan umarnin shugaban ƙasa,Muhammadu Buhari, a wurin taron FEC na yau Laraba. ministan kimiyya da fasaha ya bi umarni, ya tabbatar da ya yi murabus .

Ministan Kwadago Chris Ngige, ya bayyana cewa zai tuntubi shugaba Muhammadu Buhari da al'ummar mazabarsa kafin ya yi murabus daga majalisar zartarwa ta kasa.

Malaman jami'o'i sun shafe fiye da watanni biyu suna yajin aiki saboda neman ingantacciyar walwala da kayan aiki don habaka sana'arsu ta koyarwa kamar na kowa.

Babban lauyan, wanda ya bayyana hakan a ranar Litinin din da ta gabata, ya bayyana cewa watannin da ke gabanin zaben 2023 ba su isa su kawo karshen rashin tsaro
Gwamnatin Buhari
Samu kari