
Yan kwallon Brazil







Wani tsohon Tauraron ‘Dan wasan Real Madrid ya fadi yadda ya rika kwanciya da Ronaldo a kasar Sifen da Brazil. Roberto Carlos yace daki guda su ka rika kwana tare da Ronaldo a lokacinsu.

Mun kawo maku ‘Yan kwallon da su ka yi Namijin kokari a wasan Najeriya da Brazil. Aribo, Uzoho da Matashi Chukuwueze su na cikin jerin ‘Yan wasan da su ka ba marada kunya a wasan na jiya.

Babban 'Dan wasan na Duniya Caseimero ya ceci Kasar Brazil a hannun ‘Yan wasan Najeriya na Super Eagles. Babban 'Dan wasa Neymar ya na ji ya na gani Brazil ta gaza doke Super Eagles dazu.

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles za ta fafata da kungiyar kwallon kafa ta Brazil a wani wasan sada zumunta da zai wakana a filin kwallo na kasa Singapore