
Boko Haram







Boko Haram dai kungiya ce ta ta'addanci da ta shahara a Najeriya da kasashen nahiyar Afrika makwabta, inda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma salwa

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta akan yadda kungiyoyin ta’addanci su ke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar, Channels TV ta ruwaito. Yayin gabatar

Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan ta’addar Boko Haram da ISWAP sun kawar da daya daga cikin manyan kwamandojin su Abu-Sadiq wanda aka fi sani da Burbur bisa zarg

Fiye da tubabbun 'yan ta'adda 51,000 da iyalansu ne suka zub da makamansu ga sojojin yankin Arewa maso Gabas kamar yadda sojojin suka bayyana, cewar kwamanda.

Mummunan nufin yan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP ya koma kan mayaƙan su, inda wata nakiya da suka dasa ta tashi da yan uwan su mutum 6 sun sheƙa barzahu.

Kautukari da ke karamar hukumar Chibok ta jihar Borno a halin yanzu na fuskantar harI daga wasu da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP da ke ta'addanci a yankin.
Boko Haram
Samu kari