
Jihar Benue







'Yan bindiga sun babbake gidan kwamishina shari'a kuma natoni janar na jihar Imo, Cyprian Akaolisa. Miyagun sun kara da lalata gidan mahaifinsa da ke Obibi.

Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom ya bukaci kiristoci su shiga siyasa wanda ya ce zai taimaka a dawo da martabar Najeriya, rahoton Nigerian Tribune. Da ya ke mag

Gwamna jihar Benuwai, Samuel Ortom, wnada ke jagorantar kwamitin tsarin karba karba na jam'iyyar PDP ya musanta rahoton dake yawo cewa ya bar kofa a bud'e.

Halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yanzu yana shafar mazauna kasar da gwamnatocin jihohi a yankuna daban-daban hakan yasa suke karbo manyan bashi musa

An kashe mutane uku a wani farmakin da aka kai garin Naka da ke karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue. Harin ya faru sa’o’i 24 bayan kashe wani Faston.

Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, kuma gwamnan jihar Ribas ya bayyana cewa, yana da yakinin shi zai gaje Buhari a zabe mai zuwa na 2023 da yardar Allah
Jihar Benue
Samu kari