BBC
Zanga-zanga: Buhari ya koka da kafafen yada labarai na ketare, ya ambaci sunayen biyu
Wasu kafafen yada labarai na ketare sun wallafa rahotannin cewa dakarun soji sun budewa fararen hula wuta yayin zanga-zangar EndSARS, musammam a yankin Lekki da
Safiyya Ahmad, ta lashe gasar Hikayata na bana
Safiyya Ahmad ce marubuciyar da ta lashe gasar rubutun hausa na mata na BBC a wannan shekarar. Safiyya Ahmad mai shekaru 23 haifaffiyar karamar hukumar Zaria ce ta jihar Kaduna arewacin Najeriya. Ta lashe gasar ne da rubutunta...