
Zaben Bayelsa







Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya ce zai daukaka kara a kan hukuncin kotu an ranar Litinin a kan soke zaben jihar da ta yi a Abuja, The Nation ta ruwaito.

Wata kotun sauraron kararrakin zabe da ke zama a Abuja, ta soke zaben jihar Bayelsa wanda Gwamna Duoye Diri na jihar Bayelsa ya yi nasarar lashewa, Daily Trust.

ADP ta na zargin ‘Dan takarar Jam’iyyar APC da amfani da takardun bogi a Edo a kotu. INEC sun karbi takardun da ke nuna alamun tambaya a satifiket din Audu.

Wasu manyan jam’iyya sun fara yunkurin saida APC a kasar Inyamurai saboda zaben 2023. Wannan ya sa jiga-jigan APC su ka fara tallata Jam’iyya a Yankin Ibo.

Wata yarinya 'yar shekaru 14 ta gudu daga gidan iyayenta da ke Biogbolo a karamar hukumar Yenagoa ta jihar Bayelsa domin kasancewa tare da saurayinta, Victory A

DSS sun bankado alamar tambaya a kan satifiket din Mataimakin Gwamna Bayelsa. Wani jami’in DSS ya ce an taba satifiket din NYSC na Mataimakin Gwamnan na PDP.
Zaben Bayelsa
Samu kari