Jihar Bauchi
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da cafke wani matashi bisa zarginsa da laifin hallaka yayansa. Rahotanni sun ce fada ne ya barke a tsakaninsu.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya tallafawa maniyyatan jiharsa da rabin kuɗin da NAHCON ta ƙarawa maniyyatan jiharsa, ya ba da sabon umarni.
Mai kamfanin man AYM Shafa ya sake lale makudan kudi da kayan abinci domin rabawa wadanda suka mutu yayin karbar Zakka a jihar Bauchi a karshen mako.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon turmutsitsin karbar Zakka a watan Ramadan da wani AYM Shafa ya raba, ya karu zuwa mutane 15 da suka hada da mata da yara.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana cewa kawo yanzu mata 7 ne suka riga mu gudan gaskiya sakamakon abin da ya faru a wurin rabon Zakkah a jihar Bauchi.
Ana cikin jimamin rasuwar dalibai mata a jihar Nasarawa, wasu mata huɗu sun sake rasa rayukansu yayin da suka gamu da cunkoso a wurin karbar Zakka a jihar Bauchi.
Shugaban kasa Bola Tinubnu ya soki Sanata Abdul Ningi inda ya ce wadanda suke korafi kan cushe a kasafin kudin shekarar 2024 da cewa ba su san lissafi ba.
Wata ƙungiya da ta haɗa gaba ɗaya ƙungiyoyin kishin jihar Bauchi ta yi kira ga Sanata Akpabio ya gaggauta sauka daga muƙamin shugaban majalisar dattawa.
Wasu fusatattun matasa sun lakada wa wani da ake zargin barawon babur dukan tsiya har lahira a garin Magama-Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari