Barayin Shanu
Dama an ce nai son abin ka ya fi ka dabara, Wani 'dan kasuwaya na ji ya na gani, ya hadu da sharrin damfara. Daga gwanji, an yi wa mai mota wayau da rana tsaka
Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki 'yan sa kai domin taimakawa jami'an tsaro wajen yaƙi da 'yan bindiga.
Gwamnatin jihar Zamfara, ta bayar da umarnin rufe kasuwannin dabbobi a ƙananan hukumomi biyar saboda matsalar tsaro da ta ƙi ci ta ƙi cinyewa. Kwamishinan.
Wasu ƙwararrun ɓarayin dabbobi da jami'an 'yan sandan jihar Neja suka kama, sun bayyana cewa sun sace aƙalla awaki guda 500 a cikin shekaru sama da 5 da suka.
Wasu ɓata gari da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun janyo an tafka asarar sama da miliyan 70 a fitacciyar tsohuwar kasuwar Gombe bayan sun banka wa shaguna wuta.
Wani 'dan kasuwa mai saida motoci a Abuja, Mohammed Manga ya bada labarin yadda su kayi da wani mai sayen mota da ya yi masu katuwar satar Naira miliyan 50,
Rundunar 'yan sanda jihar Gombe sun yi nasarar kama barawon shanu da ya addabi mutane a jihar, wanda ake zargin ya tabbatar da aikata laifukan da ake zarginsa.
'Yan bindiga sun harbe wasu mutane 'yan uwan juna su biyu a kauyen Azara da ke jihar Kaduna. 'Yan bindigar sun kuma kora shanu sama da 1,000 daga wani kauyen.
Hukuma ta kama wadanda ke da hannu wajen bugawa da yawo da kudin jabu. Kakakin NSCDC ya ce wadanda ke hannu su ne: Kamalu Sani, Uzaifa Muazu da Suleiman Yusuf
Barayin Shanu
Samu kari