
Bala Ngilari







Mun ji cewa a jiya ne Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya yi wa Yakubu Dogara raddi, ya ce Dogara ya tafi Jam’iyyar APC ne domin a share ta’adin da ya yi a NDDC.

A yayin da ake hira da gwamnan Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed kwanaki, tambayoyin wani ‘Dan jarida sun sa Gwamnan Bauchi ya harzuka ya yi fushi a gaban jama’a

Mun ji cewa Gwamnatin Bauchi ta koka game da adadin matan da ke mutuwa wajen zubar da ciki. Mata fiye da 200 sun mutu wajen kokarin zubar da juna biyu a Bauchi.

Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya bada umarni a biya Ma’aikatan Bauchi albashin Mayu. Gwamnatin Jihar Bauchi ta yi wannan ne domin a shirya bukukuwan Sallah.

Kullen da gwamnatin jihar Bauchi ta sa wa jama’a ya jawo magana sosai. Majalisar dokoki ta fito ta nuna ba ta goyon bayan haramta yin ibada a fili a Bauchi.

A karshen makon nan wani tsohon ‘Dan Majalisa ya rubutawa Buhari takarda ya shaida masa annobar da ta barke a Bauchi. Ana zargin Coronavirus da kashe mutum 300.
Bala Ngilari
Samu kari