
Atletico Madrid







Kamar dai bara, wannan karo ma dai Kungiyar Real Madrid karasa zagayen karshe a gasar Champions League bayan ta doke Atletico Madrid daga Gasar zakarun Turai.

Rahotannin sun bayyana cewa kungiyar Atletico Madrid dake kasar Sifenna cigaba da nuna muradin siyan shahararren dan wasan Arsenal Alexis Sanchez a karshen kaka

Sai dai Antoine Griezmann ya ba wa masu masaukin bakin kwarin guiwa a karo na biyu da za su yi a ranar Talata a Nou Camp, sakamakon kwallo daya da ya rama.

Villareal za ta ziyarci Real Madrid a gasar La Liga wasan mako na biyar da za su kara a ranar Laraba.

Karar da Real Madrid da Atletico Madrid suka daukaka kan hana su sayen 'yan wasa shekara biyu masu zuwa, ba suyi nasara ba.

Wani darektan wasanni na Kuniyar Atletico Madrid, Eric Olhats ya tabbatar da cewa Kungiyar PSG na neman dan wasan gaba Antoine Griezmann.
Atletico Madrid
Samu kari