Atiku Abubakar
Tsohon gwamnan jihar Ribas, kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa da Atiku Abubakar ya lashe zaben shugaban kasa da ya bar Najeriya.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Uche Secondus ya watsar da kashin Atiku Abubakar inda ya marawa Shugaba Tinubu baya da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar rashin tsaro ke kara ta'azzara.
Yayin da ake jita-jitar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai zai bar APC, an yi hasashen zai hade da Peter Obi kan zaben 2027 da ake tunkara a Najeriya.
Tsohon gwamnan Benue, Sanata Gabriel Suswam ya nuna sha'awar neman kujerar shugabancin jam'iyyar PDP ta kasa domin maye gurbin Dakta Iyorchia Ayi.
Daniel Bwala wanda a baya ya rike mukamin kakakin kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa, ya ce bai yi nadamar goyon Atiku da jam'iyyar PDP ba a zabeɓ 2023.
Sanata Abdul'aziz Yari da ke wakiltar Zamfara ta Yamma ya karyata jita-jitar hadaka da Atiku Abubakar domin kirkirar sabuwar jam'iyyar kan zaben 2027.
Sanata Abdulaziz Yari daga Zamfara ta Yamma ya karyata rahoton cewa yana da hannu a shirin Atiku na kafa sabuwar jam'iyya, ya jaddada cewa yana tare da APC.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, da wasu manyan ƴansiyasa kamar Sanata Abdul'aziz Yari sun fara yunƙurin yadda za a kawar da APC.
Atiku Abubakar
Samu kari