
Aso Rock Presidential Villa







Gwamnatin Najeriya ta sanya sabuwar doka a gidan gwamnati ga duk wadanda ke son ganawa da shugaban kasa ko wani jami'in da ke aiki a cikin fadar shigaban kasa.

Al'amura masu muhimmanci da yawa sun faru a fadar shugabancin kasar nan wanda ake kira da Aso Rock, fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, a wannan shekarar.

Kasafin fadar shugaban kasa na abinci da tafiye-tafiye na tsawon shekara shida ya kai kudi har N34 biliyan kamar yadda aka gano bayanai daga kasafin kudaden.

FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 25 ga Nuwammba, 2021 ya jagoranci zaman majalisar tsaro a fadar shugaban kasa, Aso Villa, dake Abuja.

Sakataren wajen Amurka ya ziyarci shugaban kasar Najeriya, sun gana da shugaban ne a fadarsa da ke Aso Rock Villa a yau Alhamis, 18 ga watan Nuwamba a 2021.

A watsu hotuna da uwar gidan shugaban Kasa, Aisha Buhari ta wallafa a shafinta na Instagram, ta bayyana haba-haba da ganin amaryar dan ta, Zahra Nasir Bayero.
Aso Rock Presidential Villa
Samu kari