
Fashi da makami







Alkali Peter Kekemeke na babbar kotun Abuja ya yanke wa wasu korarrun ‘yan sanda biyu, James Ejah da Simeon Abraham hukuncin kisa a ranar Alhamis, Daily Nigeria

Wasu 'yan fashi da makami sun farmaki motar kudi, sun hallaka 'yan sanda biyu yayin da suke kokarin barnata botar da ta taso daga wani bankin da ke kusa...

Wata kotun jihar Legas dake Ikeja ranar Laraba ta garkame jami'an hukumar Sibil Defens -Amarachukwu Asonta da Adebayo Ajayi, 32 kan zargin laifin fashi da makam

Mazauna sun kama wasu da ake zargin 'yan fashi da makami ne, sun kone su kurmus. Wannan lamari ya faru ne a wani yankin jihar Imo lokacin da 'yan fashin ke sata

Wata babbar kotun jihar Oyo dake zamanta a Ibadan babban birnin jihar, ta yanke wa wani matashi, Felix, da ya kama dumu-dumu da fashi da makami, hukuncin kisa.

Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce ta kama mutane 362 da ake zargi da fashi da makami da garkuwa da mutane a shekarar 2021, The Punch ta rahot
Fashi da makami
Samu kari