
Arewa







Sanatan APC mai wakiltar Gombe ta tsakiya, Mohammed Danjuma Goje, ya rubutawa shugaban PDP na kasa Iyorchia Ayu wasika kan sanya sunansa a 'yan takaran PDP.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa a matsayin mamba a majalisar shugaban kasa kan tattalin arzikin zamani da gwamnat

Wata kotun unguwar Dei-Dei da ke Abuja, a ranar Litinin, ta yanke wa wani direba mai suna Habib Dada mai shekaru 34 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari.

Mazauna yankin da suka shaida lamarin sun shaidawa HumAngle cewa suna ci gaba da lalume a ciyayi da ke kusa da su don gano gawarwakin da har yanzu ba a samu ba.

A watan Maris din bana ne masu ruwa da tsaki daga shiyyar suka amince da shi a matsayin dan takarar sanata na PDP daya tilo da zai tsaya takarar kujerar Sanata.

Ya yi alkawarin cewa, zai ci gaba da bai wa sojin sama goyon baya da ya dace a yaki da rashin tsaro da kasar ke fuskanta tun hawan shugaban kasan na Najeriya.
Arewa
Samu kari