
Apostle Johnson Suleman







Bayan da Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamiɗo ya bayyana tababa a kan yakin da gwamnatin Muhammadu Buhari ke cewa tana yi da cin hanci da rashawa.

An yi karar babban Faston cocin Omega of Fire dake garin Auchi na jihar Edo, Fasto Suleiman kan zarginsa da wata mata mai suna Stephanie Otobo tayi na cewa ya d

Sheikh Sani Yahaya Jingir yayi kira da a daina tura kananan yara wurare masu nisa da sunan bara. Malamin yace ana amfani da yaran ta inda ba su dace ba.

A jiya ne dai Faston ya kama hanya zuwa Ofishin Hukumar, inda muka samu labari zai tafi da Lauyoyi kusan 30. Hukumar CAN dai tace ba za ta rakiyar Faston ba.

A yau ne dai Hukumar DSS za ta gana da Faston a dalilin kalaman sa na baya. Fasto Johnson Sulaiman yayi kira ga Mabiyan sa da su kashe Fulani a duk inda suke.

Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose ya kuma yiwa Fasto mai katobara John Suleiman zagi da dogari da kuma direba a jiharsa a kokarinsa na hana jami'an tsaro kama shi.
Apostle Johnson Suleman
Samu kari