
APC







Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje, a ranar Litnin, ya yi watsi da labarin cewa ya yi takara a zaben fidda gwanin jam'iyyar Peoples Democratic Part

Mai neman kujerar gwamna karkashin APC a jihar Kaduna, Alhaji Mahmood Sani Sha’aban, ya soki tsarin da aka bi wajen samar da deleget din jam’iyyar a jihar.

Mai martaba Sarkin Damaturu, Hashimi II El-Kanemi, ya bayyana cewa za su saka mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo a addu'a domin ya gaji Buhari a 2023.

Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana cewa yana da dukkan abun bukata domin zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.

Tsohon shugaban sojojin kasa na Najeriya, Tukur Buratai ya dura Borno, yana kokarin ganin Rotimi Amaechi ya zama ‘Dan takaran shugaban kasa na APC a zaben 2023.

Rashin takardar firamare da WASC sun jawo Bassey Edet Otu ba zai nemi kujerar Gwamna a 2023 a Jam’iyyar APC mai mulki ba. Edet Otu ya wakilci jihar a Majalisa.
APC
Samu kari