
Anambra







Tsagerun 'yan bindiga sun sake kashe mutum 4 a jihar Anambra. Sun kuma kai faramaki ofishin yan sanda tare da kona ababen hawa a Anaku da ke yankin Ayamelum.

Miyagun ‘Yan bindiga sun yi alkawarin cigaba da kashe ‘Yan Majalisan Anambra. An tsinci wata takarda da ta ce ‘yan bindigan za su cigaba da kashe ‘yan majalisa.

Wasu tsagerun yan bi diga sun aikata mummunan ta'adi a yankunan kananan hukumomi biyi ɗa ke jihar Anambra, aƙalla uwa da ƴaƴanta hudu suka mutu yayin harin.

Gwamna Soludo ya saka tukwicin naira miliyan 10 ga duk mutum da ya bayar da bayanai masu amfani da zai kai ga kama makasan dan majalisar jaharsa ta Anambra.

'Yan bindiga sun halaka dan majalisa mai wakiltar mazabar Aguta II a Jihar Anambra, Dr Okechukwu Okoye wanda aka fi sani da 'Okey Di Okay', rahoton The Cable.

Bayanan da ke hitowa daga jihar Anambra da ke kudumaso gabashin Najeriya na nuna cewa miyagun yan bindiga sun tura sako wasu kananan hukumomi da zau kai wa hari
Anambra
Samu kari