
Aliko Dangote







Damgote na kara samun karin arziki tun bayan da rikicin Rasha ya faro. Yaznu dai ya dara wasu hamshakan attajiran kasar Rasha da ake ji dasu a fadin kasar.

Sabon kamfanin taki na Dangote na zuwa ne a daidai lokacin da yakin kasar Ukraine ya jawo tashin gwauron zabi na iskar gas, muhimmin sinadarin samar da taki.

A cewar dangote.com, masarrafar ita ce mafi girma wajen samar da takin Granulated Urea a nahiyar Afirka kuma ta mamaye hekta 500 na fili a yankin na Lekki.

Kwantrolla Janar na Kwastam, Team A Unit, Mohammed Yusuf, ya ce jami'an hukumar sun kwace wata motar babban Dangote makare da buhun shinkafa na kasar waje 250 d

Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, kuma shugaban rukunin Dangote, Alhaji Aliko Dangote na Najeriya, ya zuwa ranar Laraba, 9 ga Maris, 2022 ya zama mutum na

Aliko Dangote, shugaban kanfanonin Dangote, ya bukaci gwamnatin tarayya ta hana Najeriya saida wa kasashen ketare masara don gudun karancin ta sanadiyyar yaki.
Aliko Dangote
Samu kari