
Ali Modu Sheriff







Tsohon gwamnan jihar Borno kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ali Modu Sherrif, ya bayyana cewa yan Najeriya na bukatar shugaban da ya dace ne ba yankinsa ba.

Fitaccen jigo a jam'iyyar APC a jihar Borno, Mustapha Gambo ya bayyana cewa Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya jagoranci jam'iyyar zuwa ci gaba.

Mayakan ta'addanci na Boko Haram sun kashe mutum 5 a tawagar tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu. Wa

Mahifin tsohon gwamnan Borno, Ali Sheriff ya rasu a ranar Alhamis, 22 ga watan Afrilu, sakamakon gobara da ta tashi a gidansa da ke hanyar Damboa a Maiduguri.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito wadannan tsofaffin gwamnoni sun hada da Sanata Ali Modu Sheriff, Rabiu Musa Kwankwaso, Aliyu Magatakarda Wammako, Danjuma Goje, Theodore Orji na Abia, Timipre Sylva na Bayelsa, Godswill Akpabio na Akwa

Wani mai hamshakin kudi ya kerewa Bill Gates a Duniya a 2019. Bernard Arnault ne ya doke Bill Gates daga rukunin manyan masu kudi bayan da ya sha gaban Bill Gates a Duniya da fam Dala miliyan 200.
Ali Modu Sheriff
Samu kari