
Labaran Albashi







Zaftare albashin da Gwamnatin Jihar Kano ta yi na wani gajeren lokaci ne. Gwmna Abdullahi Ganduje yace idan tattalin arziki ya mike, komai zai dawo daidai.

mGwamnatin Ganduje ta dawo da biyan N18000, ta dakatar da sabon albashin N30000. Wannan ragi da aka yi saboda karancin kudi ya shafi duka ma’aikatan jihar.

Kungiyar ASUU za ta iya komawa wani sabon yajin-aiki kwanan nan. An shiga 2021 ba a biya EAA ba, sannan gwamnatin tarayya ta ki biyan Malaman albashin Disamba.

Kazalika, shugaba Buhari, a cikin wata wasikar daban, ya nemi majalisar dattijai ta amince da nadin Mista Bello Hassan a matsayin manajan darekta a hukumar NDIC

Manajan hulɗa da jama'a da bayanai na Arik Air, Adebanji Ola, an ɗauki wannan matakin ne a ƙoƙarin da kamfanin ya ke don murmurewa tare da farfaɗowa don dawowa

'Dan majalisar wakilai, Olaifa Jimoh Aermu, ya ce a hada albashi da alawus, babu ‘Dan Majalisar da ke tashi da Miliyan 10 duk wata a kaf 'yan majalisun kasar.
Labaran Albashi
Samu kari