Aikin Hajji
Wani rahoto da ke fitowa daga Saudiyya ya bayyana cewa, Saudiyya ta haramtawa maniyyata yin Umrah sau biyu a cikin watan Ramadana saboda wasu dalibai.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya amince da nadin Mustapha Amin, Galadiman Adamawa, a matsayin jagora kuma Amirul Hajj na aikin Hajjin 2024.
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci saka tallafi a harkar jigilar maniyya aikin hajji saboda muhimmancinsa ga addinin Muslunci da kuma tsadar rayuwa da ake ciki.
Hukumar jin dadin Alhazai ta koka yayin da alamu suka nuna ba za ta iya cike gurbin yawan kujeru da aka ba ta ba na aikin hajji a wannan shekara.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sayar da kujerun alhazai 2,600 daga cikin kujeru 5,934 da aka warewa jihar domin gudanar da aikin Hajjin 2024.
Hukumomi a Saudiyya sun rage kudin aikin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a 2024 da kaso mafi yawa a bangaren kudin tikiti da masauki da sauransu.
Hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta fitar da farashin kudin kujerar aikin aikin hajjin bana ta shekarar 2024 a naira miliyan 4.9 yayin da Arewa kuma 4.7.
A ranar Alhamis, 10 ga watan Janairu, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabuwar majalisar gudanarwa ta hukumar jin dadin Alhazai ta kasa (NAHCON).
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta amince da Air Peace, Max Air da kanfanin FƙyNas a matsayin kamfanonin jiragen sama da zasu yi jigilar maniyyata hajjin 2024.
Aikin Hajji
Samu kari