Ahmed Makarfi

Matsayar 'Yan Arewa kan sauya Fasalin Kasa - Makarfi
Matsayar 'Yan Arewa kan sauya Fasalin Kasa - Makarfi

Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa kuma manemin takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar, Sanata Ahmed Makarfi, ya musanta zargin cewa 'yan Arewa na da fargaba kan sauya fasalin kasar nan da yi ma ta garambawul.

Online view pixel