
Ahmed Ibrahim Lawan







Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawa, ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar za ta zartar da kasafin kudin shekarar 2022 kafin karshen wannan shekarar.

Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bada rantsuwar fara aiki ga sabon sanatan mazaɓar Cross Rivers ta arewa, Sanata Agom Jarigbe, ranar Laraba.

Za a nadawa shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da wasu fitattun 'yan Najeriya shida sarautar Iyin-Ekiti, a karamar hukumar Irepodun / Ifelodun.

Shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan ya bayyana shakkunsa kan wasu da ke mika wuya da sunan sun tuba cikin mayaka da 'yan ta'addan Boko Haram da na ISWAP.

ajalisar Dattijai ta amince da kudurin da ke neman a kafa Hukumar Hukunta Laifukan Zabe, ciki har da daure masu satar akwatin zabe shekara 20 a gidan yari.

Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan yayi sabuwar amarya a sirrance a wani biki da ba a tara jama'a ba a jihar Borno,SaharaReporters ta tattaro haka.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari