Jami'ar Ahmadu Bello
Allah ya karbi rayuwar Farfesa Yusuf Dankofa a jihar Kaduna ya na da shekaru 61 a duniya, kafin rayuwarsa ya na daga cikin lauyoyin Atiku Abubakar a zaben 2019.
An tattaro sojojin da suka shirya juyin mulkin da aka yi a 1966. Jami’an ne suka kashe mutane fiye da 20 a juyin mulkin farko da aka yi a tarihi.
A ranar 15 ga Junairu a shekarar 1966, sojoji suka hambarar da gwamnatin farar hula. An kawo sunayen mutane fiye da 20 da aka rasa a juyin mulkin sojoji a 1966.
Gwamnatin tarayya ta na kukan rashin kudi, ana shirin hada ta da aiki. Ana so a kafa sababbin jami’o’i 47, da FCE 32 da manyan asibitoci 56 a jihohi
Da ake tattara jjami’o’i 20 da suka fi kowane kyau a nahiyar Afrika a shekarar nan, ba a labarin makarantun Najeriya. Jami’ar Kafr El Sheikh ta na kan gaba.
Wani ‘dan Majalisar NNPP ya ce DSS ta saki Bawan Allah bayan shekara 9 yana hannun hukuma. Kotu ta ce a saki Malam Isa Umar amma har yau bai fito ba.
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta kara kudin UTME. Sabon farashin zai fara ne daga shekarar 2024, kamar yadda ta sanar.
Kwamitin shugabannin jami'o'i CVCNU ya yi korafin kudin da jami'o'i ke samu, inda ya yi nuni da cewa kowanne dalibin likitanci na lakume naira biliyan biyar
Bola Tinubu ya yi wa malaman jami'a zakin baki cewa zai kara masu kudi. Kungiyar ASUU ta ce 7% kacal aka ware za a kashewa bangaren ilmi a Najeriya.
Jami'ar Ahmadu Bello
Samu kari