Agege

Wani Sanata ya bukaci kotu ta garkame Saraki a kurkuku
Wani Sanata ya bukaci kotu ta garkame Saraki a kurkuku

A yau, Alhamis ne Sanata Ovie Omo-Agege mai wakiltan Delta ta tsakiya ya bukaci babban kotun tarayya da ke Abuja ta jefa Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki a kurkuku saboda kin biyaya ga umurnin kotu. A kara da ya shigar a

Online view pixel