
Adam Zango







Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance masoyi ga shahararren tsohon dan wasan nan na Kannywood kuma mawakin zamani Adam A. Zango.

A zantawar da jaridar mako-mako ta Aminya tayi da jarumin Adam Zango, ya bayyana cewa harkokinshi a Legas sun kankama. Yana shirin nan da watanni shida zuwa shekara zai maar da iyalinshi gaba daya da mahaifiyarshi Legas...

Sanannen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shaida wa Aminiya cewa zuwa yanzu ya koma birnin Legas da harkokinsa.

Sanannen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam A Zango wanda a kwanakin baya ya bayyana cewa ya bar masana'antar ta Kannywood saboda wasu dalilai...

Kungiyoyin sun karrama A Zango ne biyo bayan tallafin daya baiwa wasu dalibai marayu da gajiyayyu dake makarantar Professors group of schools dake Zaria, ta hanyar biya musu kudin makaranta gaba dayansu.

A jiya ne jarumi Adam Zango, ya ki amsa tayin fitowa a fim din wani furodusa mai suna Yusuf Magarya, lamarin da ya yi matukar daurewa mutane kai. Jarumin ya bayyana hakan ne ta hanyar saka fastar fim din a shafinsa na Instagram...
Adam Zango
Samu kari