
Hadarin jirgi







An gano waye matukin jirgin NAF, mai suna Lieutenant Haruna Elijah Karatu, wanda da ya rasa ransa sanadiyyar hatsarin jirgi dakarun sojin NAF da aka yi Kaduna.

Yan ta'addan da suka kai hari jirgin kasan Abuja-Kaduna sama da mako daya sun saki bidiyonsu na farko tun bayan harin da yayi sanadiyar halakar mutum akalla 8.

Sama da mako guda bayan awon gaba da shi da yan bindiga sukayi a jirgin kasan Abuja-Kaduna, diraktan bankin noma, Alwan Ali-Hassan, a ranar Laraba, ya samu yanc

Hukumar jiragen kasan Najeriya NRC ta bayyana cewa kawo yanzu an gano fasinjojin jirgin kasan da yan bindiga suka sanyawa Bam ranar Litnin guda 170 kuma suna.

Fasinjoji da yawa da suka shiga jirgin kasan Abuja-Kaduna da aka kai wa hari a daren ranar Litinin, har yanzu ba a tantance yawansu, a cewar gwamnatin jihar Kad

Tun da farko dai jirgin na kan hanyarsa daga Abuja zuwa Kaduna ne wasu ‘yan bindiga suka kai masa hari a unguwar Kateri-Rijana da ke Kaduna a jiya Litinin.
Hadarin jirgi
Samu kari