
Abun Al Ajabi







Ghasoon Najimi, wata malamar makaranta wacce ke kan hanyarta ta zuwa makaranta dauke da kyautuka da niyyar raba musu ta tafka hatsari ta rasa ranta a Saudi.

Hukumar kwana-kwana ta Kano ta ce jami’anta sun sami nasarar ceto wani zakara mai shekara daya daga wata rijiya da ya fada a unguwar Kwalli da ke birnin jihar.

Kunle Adeyanju, jarumin dan Najeriya da ke tattaki kan babur dinsa daga birnin Landan na kasar Birtaniya zuwa birnin Lagas na Najeriya ya shiga nahiyar Afirka.

Wani coci a jihar Legas ya ruguje kan masu ibada ana tsaka da ibada, inda wasu mutane da dama suka jikkata. Wannan ya faru ne jiya Lahadi a jihar ta Legas.

Wani dan Najeriya mai suna De General ya sanya farin ciki a fuskar mabaraci inda ya ba shi tsabar kudi N100k a nan take, lamarin da ya jijjiga intanet kwanan na

Wani bidiyo da @gossipmilltv suka saki, ya janyo cece-kuce inda aka ga wani soja rataye da bindiga a kirjin shi yayin da yake gudanar da wani wa'azi a mimbari.
Abun Al Ajabi
Samu kari