Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya yi Allah wadai da kisan sojoji 16 da aka yi a kauyen Okuama da ke karamar hukumar Ughelli ta Kudu a Delta inda ya ce dole a dauki mataki.
Wani basarake ya ba da shawari ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta bude iyakar Benin da Najeriya duba da yanayin da ake ciki a halin yanzu.
Yayin da Shugaba ta ba umarnin bude iyakokin Najeriya da Nijar, hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta bude iyaka da ke Kamba domin inganta kasuwanci.
Mutane sun komawa ubangiji yayin da farashin kaya su ka haukace yanzu a kasuwa. Lissafi ya ƙwacewa Gwamnati, ma’aikata da talakawa saboda tsadar kaya a kasuwa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi magana kan irin tanadin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wa 'ya'yan jam'iyyar APC.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, gwamnatin jihar Legas ta sanar da kasuwannin da za a sayi kayan abinci cikin rahusa bayan rage farashin da kaso 25.
Ahmed Adamu wanda shi Farfesan da ke ba Atiku Abubakar shawara a kan sha'anin matasa ya fadawa Tinubu da CBN sirrin dawo da Dala $1 ta koma N200 a yau.
An shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya dauki hanyar tattaunawa da 'yan bindiga don ceto dalibai da matan da aka sace a jihohin Kaduna da Borno.
Daniel Bwala wanda a baya ya rike mukamin kakakin kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa, ya ce bai yi nadamar goyon Atiku da jam'iyyar PDP ba a zabeɓ 2023.
Bola Tinubu
Samu kari