
Namadi Sambo







A ranar Alhamis, 18, ga watan Afrilun 2019, Jami'ar Baze da ke garin Abuja, ta yi nadin mukami ga tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Namadi Sambo, a matsayin shugaban kwamitin amintattu tare da wasu mambobi 5 na kwamitin.

A ranar Talata ne tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Namadi Sambo, ya jaddada goyon bayan sa ga tsare-tsaren Gwamnatin Tarayya na karfafa tattalin arzikin Kasa. Sambo ya ya bayyana hakan ne yayin jagorantar wata majalisi a ka yi don

Mun ji cewa PDP tayi nasara a akwatin Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Sambo. APC ta sha kasa a hannun Jam’iyyar PDP a rumfar Namadi Sambo. PDP ta doke Shehu Sani da Uba Sani a akwatin Namadi Sambo.

Rahoton WEF din yana duba matsayin jinsi ne a wasu kasashen ta fuskar tattalin arziki, ilimi, lafiya da dogaro da kuma cigaba ta fuskar siyasa. Ana duban ne don rage kalubalen da ake fuskanta na gibin jinsi da kuma damar rage ta

Za ku ji cewa Rashidi ya bayyana dalilin da ya sa karbi Miliyan 500 lokacin zabe bayan an sa shi cikin jerin barayin kasar nan. PDP tace ciniki aka yi na halal lokacin da Dasuki ba kudin sata ne tsohon Gwmanna ya karba ba.

Daga karshe Jokolo yace shi da Lawal Gwadabe da Dasuki ne suka tafi har garin Jos inda suka yi ma Buharo karin jawabi game da shirye shiryen kifar da gwamnatin Shagari, wanda daga bisani Buhari ya fi kowa cin moriyar juyin mulkin.
Namadi Sambo
Samu kari