Super Eagles
Shugaban kasa Bola Tinubu ya baiwa daukacin ‘yan kungiyar Super Eagles lambar karramawa ta kasa ta 'Member of the Order of Niger (MON), da kyautar gidaje a Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin ƴan wasan, koci da sauran jami'an gudanarwa na Super Eagles bayan rashin nasarar da suka yi ranar Lahadi.
Ahmed Musa, kyaftin tawagar Super Eagles ta Najeriya, ya yaba da juriya, jajircewa da sadaukarwar da 'yan wasan suka nuna a wasan karshen na AFCON 2023.
Mai horar da tawagar ƴan wasan Najeriya, Jose Peseiro, ya bayyana wasa yan wasan ƙasar Ivory Coast sun shammaci Super Eagles a wasan karshen da aka fafata.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da Peter Obi, sun yaba da kokarin da 'yan wasan Super Eagles suka yi a wasan karshe na AFCON 2023.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya jinjinawa kungiyar Super Eagles ta Najeriya bisa jajircewar da suka nuna a wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON)
An hura tashi a wasan karshe na AFCON 2023 inda Super Eagles na Najeriya ta fafata Elephants na Ivory Coast, a karshen wasan Ivory Coast ce ta yi nasara.
Fasto Iginla wanda ya yi hasashen nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan Victor Osimhen, yayin da Najeriya ke shirin karawa da Cote d'Ivoire.
Hukumar kula da kwallon wasan nahiyar Afirika (CAF) ta sanar da cewa dan kasar Mauritania, Dahane Beida, ne zai hura wasan karshe tsakanin Najeriya da Cote d'Ivoire.
Super Eagles
Samu kari