
Aminu Waziri Tambuwal







Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya nuna karfin gwiwar yin nasara a zaben fidda dan takara na shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP mai adawa.

Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas ya bayyana matsalar da yake da ita da tsohon mataimakin shugaban kasa, Bukola Saraki da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal.

Ganawar da Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi da Shugaba Muhammadu Buhari ya haifar ha rade-radi da ke nuni ga cewar gwamnan yana iya sauya sheka.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da Aminu Tambuwal a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ba a san dai dalilin ganawar shugaban kasar ba..

Babbar jam'iyyar adawar kasar, PDP za ta tantance yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar gabannin zaben 2023 a ranar Juma'a.

A kalla yan takarar shugaban kasa hudu a karkashin jamyyar PDP ne suka ce za su da sasanci domin ganin jam'iyyar ta yi nasara a babban zaben shekarar 2023, raho
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari