
Charly Boy







Charly Boy ya caccaki takwaransa, 2face, kan kin halartan zanga-zangar da sukeyi kan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo ko yayi murabus bayan kwanaki 100.

Femi Fani-Kayode yace da ace wani mumunan abu ya samu Charles Oputa wanda a yanzu yake gudanar da zanga-zanga na rashin shugaba Buhari toh da kasar ta tarwatse.

Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode yayi Allah wadai akan harin da ake kai wa, Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley Boy lokacin da yake

An kai wa Shahareren mawaki, Charles Oputa, wanda aka fi sani da Charley Boy, wanda shine jagaba wajen zanga-zangan kira da shugaba Buhari da ya dawo hari

Shahararren mai bada Nishadi, Charles Oputa(Charly Boy),bai kula da maganar 'yan sanda da suka yi na cewar ya fadi a wata zanga-zanga a Abuja don jawo mutane

Sanata Sani ya bukaci mai gabatar da kara Charly boy ya yi addu'a ga shugaban kasa, ko da yake Charly boy da kungiyarsa suna da daman aikata zanga-zangar.
Charly Boy
Samu kari