Olusegun Obasanjo
Gwamnan APC ya ba Bola Tinubu shawarar ya binciki Obasanjo kan matsalar wuta. A 1998, Najeriya ta na samar da fiye da megawatt 6, 000 na wutar lantarki.
Farashin canjin Dala zuwa Naira ya karu sosai daga lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zuwa lokacin mulkin shugaban kasa Bola Tinubu.
Yayin da wasu ‘yan Majalisu 60 suka bukaci juya tsarin mulkin kasar zuwa na Fira Minista a kasar, tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya fadi yadda za a yi.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana adadin man fetur din da ake sacewa a Najeriya. Obasanjo ya ce satar ta durkusar da tattalin arzikin kasar nan.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya a lokacin Muhammadu Buhari, Babachir David Lawal ya yi tir da yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya soke tsarin tallafin fetur.
Rahotannin da ke shigo mana yanzu na nuni da cewa misalin karfe 1:58 na ranar Laraba aka rantsar da Duoye Diri a karo na biyu a matsayin gwamnan jihar Bayelsa.
Wole Olanipekun SAN ya bada shawarar a fito da sabon kundin tsarin mulki . Gawurtaccen lauyan yana so ayi wa dokokin garamawul na gaske, amma ya kusa cin duka.
Shugaban kasa Bola Tinubu da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo sun yi musabaha a karo na farko tun bayan zaben 2023 a wajen rantsar da Gwamna Hope Uzodimma.
A ranar 15 ga Junairu a shekarar 1966, sojoji suka hambarar da gwamnatin farar hula. An kawo sunayen mutane fiye da 20 da aka rasa a juyin mulkin sojoji a 1966.
Olusegun Obasanjo
Samu kari