
Mafi karancin albashi







Victor Attah ya zuga Majalisar Tarayya ta yi watsi da rokon bashin Gwamnatin Buhari na karbo aron $29.9, ya ce idan da dukiyar man fetur Najeriya za ta biya wannan kudi, babu shakka an yi kuskure.

An jima kadan ake sa ran cewa Mai girma Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, zai rattaba hannunsa a kan kasafin kudin shekarar badi. Buhari zai kafa tarihi a Najeriya da wannan kasafi.

Majalisa ta na daf da mikawa Shugaban kasa kundin kasafin badi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa kwamitin kasafin kudi ya gama aikinsa dazu nan.

Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.

‘Yan Majalisa sun fara yin Allah-wadai da aikin Hukumomin Gwamnati. Majalisar Tarayya su na kukan lokaci ya fara kurewa ne wajen kare kasafin kudin 2020.

Majalisa ta aikawa Ministan kasuwanci sammaci kan wasu kudi da Kwamitin kasuwanci da hada-hada a majalisar ta gani a bakon asusu kuma Minista ya gaza yin bayani kan su.
Mafi karancin albashi
Samu kari