
Ayo Fayose







Ayodele Fayose, tsohon gwamnan jihar Ekiti, ya ce cece-kuce da ake yi a kan Isah Pantami, ministan sadarwa, ya fallasa munafincin dake kunshe a mulkin Buhari.

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya yabawa Salihu Tanko Yakasai, hadimin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da aka sallama saboda sukar Buhari. Fayose ya

Mun samu labari cewa yaran Biodun Olujimi sun daukaka kara bayan an ba bangaren Fayose nasara a rikicin Ekiti. Sun ce za su kai bangaren Ayo Fayose kotun koli.

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa kamar shugaban kasar Amurka mai barin gado, Donald Trump ba za a manta da Shugaba Muhammad Buhari ba.

Jigon APC Bola Ahmed Tinubu, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi da Ayo Fayose na iya gadan shugaban kasa Buhari a 2023.

A jihar Ekiti, COVID-19 ta jawo za a rika bude masallatai da coci a ranakun Juma’a da Lahadi kawai. Kayode Fayemi shi ne Gwamnan farko da ya takaita ibada.
Ayo Fayose
Samu kari