
JAMB







Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sake sabunta wa’adin Farfesa Ishaq Oloyede a matsayin Shugaban Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa.

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta sake shirya wa wasu dalibai jarabawar wannan shekarar sabida wasu matsaloli da suka samu.

Bayan faɗuwar da ɗalibai suka yi a jarabawar share fagen shiga manyan makarantun gaba da sakandire bana, sanatoci na shirin gyara wasu dokokin hukumar JAMB.

An gurfanar da tsohon shugaban hukumar hadahadar shiga jami’o’i (JAMB) Farfesa Dibu Ojerinde a gaban wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Talata.

Hukumar JAMB ta bayyana cewa yanzun kam ta yarda ɗalibai sun yi mummunar faɗuwa a jarabawar TTME 2021, amma tace annobar korona ce ta. jawo wa ɗaliban faɗuwa.

Biyo bayan ƙalubale da matsalar da ɗalibai ke fuskanta yayin duba sakamakon jarabawar UTME 2021, ta hanyar amfani da 55019, JAMB ta sanar da sabuwar hanya.
JAMB
Samu kari