
Labarin Wasannin Premier League na Ingila







Mourinho ya ce duba da tarin shekarun da ya yi ana damawa da shi a kwallon ƙafa, ya samu gogewa da ƙwarewar da ya cancanci sabon laƙabin The Experienced One.

A ranar Laraba ne mahaifin Messi da wakilinsa suka dira a kasar Spain domin tattaunawa da shugaban kulob din Barcelona, Josep Maria Bartomeu, a kan barakar da

Koci Jose Mourinho ya ci was an farko a tarihi a filin St. James Park bayan shekara da shekaru. Kusan sai a jiya ne Mourinho ya karya bakin da aka yi masa.

Mufti Menk ya ce akwai darasi a gwagarmayar kungiyar Liverpool a Ingila. A jiya ne Chelsea ta yi wa Liverpool alfarma bayan ta doke Man City a Stamford Bridge.

Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta sanar da garkame filayen atisayenta guda biyu biyo bayan samun tabbacin kamuwar mai horas da kungiyar, Mikel Arteta

A daren jiya, Manchester City ta sha da kyar a hannun United. Man Utd sun tadawa Man City hankali duk da jan kati a Carabao, wanda aka buga wasan zuwa karshe.
Labarin Wasannin Premier League na Ingila
Samu kari