
Liverpool







Mufti Menk ya ce akwai darasi a gwagarmayar kungiyar Liverpool a Ingila. A jiya ne Chelsea ta yi wa Liverpool alfarma bayan ta doke Man City a Stamford Bridge.

A yarjejeniya ta farko da aka kulla, kwantiragin zaman aron Ighalo a Manchester United zai kare ne ranar Lahadi, 31 ga watan Mayu, 2020. Amma, sai gashi kungiya

Rahotanni sun ce kishin kasa ta sa ‘Dan wasan Liverpool ya ba Sanagal tallafin Coronavirus. Sadio Mane ya taimakawa kasarsa ta Sanagal neda kyautar £41,000.

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake rike da kambun zakarun nahiyar turai ta kwashi kashinta a hannu bayan kungiyar Atletico Madrid ta lallasa ta a gida a ga

A daren jiya, Manchester City ta sha da kyar a hannun United. Man Utd sun tadawa Man City hankali duk da jan kati a Carabao, wanda aka buga wasan zuwa karshe.

Masoyan Manchester United su na so Mai kungiyar ya mutu. A jiya ne zanga-zangan Magoya Man Utd ta kai har gaban gidan Ed Woodward.
Liverpool
Samu kari