
Yoruba







Basaraken gargajiya a yankin Yarbawa, sarkin Ogbomoso ya riga mu gidan gaskiya. Yanzu wata majiya take bayyana cewa, a yau ne sarkin ya rasu da sanyin safiya.

Wani jami'in gwamnati ya bayyana cewa, a halin yanzu, gwamnatin tarayya tana ci gaba da shirin shigo da Sunday Igboho Najeriya domin fuskantar hukuncin cin aman

Gwamnatin Buhari ta ce sam bata gama da Sunday Igboho ba. Ta ce akwai sabbin tuhume-tuhume da zata iya shigarwa akan Sunday Igboho, wani dan awaren Yarbawa.

Kakakiln majalisar wakilai ya musanta batun da ke yawo cewa ya kwatanta 'yan ta'addan IPOB da na Boko Haram har ma da na ISWAP. Ya yi karin haske kan batun.

Gwamnatin Najeriya ta ce ya yi mamakin yadda kungiyar Yarabawa ke hada kai da IPOB wajen cimma wasu abubuwan su. Gwamnati ta ce IPOB kungiyar ta'addanci ce.

Mahaifiyar Sunday Igboho, da wasu shugabannin Yarbawa sun yi addu'o'in cewa, Allah ya rushe sharrin da Sheikh Gumi ya kawo yankinsu na Igboho a jihar su ta Oyo.
Yoruba
Samu kari