
Peter Obi







Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na PDP kuma tsohon gwamnan Jihar Anambra ya ce dole ne a ba dan yankin kudu maso gabashin kasar nan mulkinta, Daily Trust

Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Anambra, za su sa labule da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai.

Dan takarar mataimakin shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP a zaben 2019, Mista Peter Obi, ya bayyana sha’awarsa tsayawa takarar shugaban kasar Najeriya a za

Dan gwamnan Kaduna, Bashir Nasir El-rufai ya je shafinsa na Twitter domin yiwa Peter Obi da Kingsley Moghalu ba’a, inda ya ce ba za su kai labari ba a 2023.

Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, wanda a sirrance ya mallaki kamfanoni a ketare ya na daga cikin 'yan siyasar Najeriya da Premium Times ta ruwaito.

Peter Obi, tsohon gwamnan jihar Anambra ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya daina daukar hotunan da 'yan siyasa marasa tausayi da daraja da ke sauya.
Peter Obi
Samu kari