Rabiu Kwankwaso ya bayyana cewa kofar shi a bude take wajen yin sulhu da Abba Kabir. Ya ce sun yi sulhu da Ganduje a baya duk da abubuwa marasa dadi da suka faru.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana cewa kofar shi a bude take wajen yin sulhu da Abba Kabir. Ya ce sun yi sulhu da Ganduje a baya duk da abubuwa marasa dadi da suka faru.
Shi dai Sanata Shehu Sani ya yi suna wajen tara gashi akansa, wanda aka fi sani da Ciko ko Afro da harshen Turanci, tun fiye da shekaru 15 da suka gabata, don haka gashin ta zama wata alama ta gane Sanatan a duk inda ya shiga.
Za ku ji Majalisar kula da harkokin magunguna ta rufe wasu shaguna. An rufe shaguna sama da 200 da ke aiki ba bisa ka’ida ba a Jihar Zamfara. Wasu na saida magungunan da ba su da lasisi yayin da wasu ke abin da su ka ga dama.
A yau, Lahadi, ne hukumar ‘yan sanda ta bayyana cewar wasu daga cikin wadanda ta kama dangane da batun fashin bankunan garin Offa sun ambaci sunan Saraki da na gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, a matsayin mutanen dake daukar
A yau ne hukumar ‘yan sanda ta aike da takardar gayyata ga shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, bayan wasu gungun ‘yan fashi da aka kama sun bayyana cewar Saraki na daga cikin mutanen da suke yiwa aiyukan ta’addanci. Hukuma
Jami'an 'Yan Sanda sun gayyaci Bukola Saraki yayi masu bayani bayan da wasu ‘Yan fashi da aka kama su ka ambaci sunan Bukola Saraki a matsayin Mai gidan su. Dama dai Saraki ya hango cewa za ayi hakan tun ba yau ba.
Za ku ji Tsohon Shugaban Majalisar Tarayya watau Ghali Umar Na’abba wanda ya bar PDP a 2015 ya sauya sheka zuwa APC yace yayi da-na-sanin haka. Ghali yace Shugaban Kasar ba ya aiki da Majalisa ba kuma ya aiki da Jam’iyyar.
Bayan nacewa da Dino Melaye yayi kan cewa lallai sai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba majalisar dokoki hakuri akan wani furuci da aka ce shi yayi akan su, hadimar Buhari, don haka a ranar Juma’a Lauretta Onochie ta caccake shi
An harbi dan takarar gwamna a jihar Ekiti kuma mamba a majalisar wakilai na bakwai, Opeyemi Bamidele, tare da wani mutun daya. A cewar Channels TV, an bayyana lamarin a matsayi wani hastarin harbi. Lamarin ya afku ne a ranar Juma’
Babban malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC. Shehin malamin ya nuna bakin ciki kan yadda aka tozarta tsohon gwamna Yero.
Siyasa
Samu kari