Jerin sunaye: Shettima, Lawan, Akpabio da sauran yan takarar sanata 106 na APC a zaben 2023
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gabatar da sunayen yan takararta na kujerar sanata a babban zaben 2023 mai zuwa.
Jaridar The Cable ta rahoto cewa APC ta mika jerin sunayen wanda ke dauke da sa hannu da kwanan wata 16 ga watan Yuni ga hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC).
Shahararrun mutanen da sunayensu ya samu shiga takardar sun hada tsohon gwamnan jihar Abia kuma sanata mai wakiltan Abia ta arewa, Orji Kalu, tsohon ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio da gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi.
Sauran sun hada da Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole; shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; tsohon gwamnan jihar Ogun, Gbenga Daniel da gwamnan jihar Filato, Simon Lalong.
Ga cikakken sunayen:
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
- Abia ta tsakiya: Emeka Atuma
- Abia ta arewa: Orji Uzor Kalu
- Abia ta kudu: Blessing Nwagba
- Adamawa ta tsakiya: Abdulaziz Nyako
- Adamawa ta arewa: Elisha Ishaku
- Adamawa ta kudu: Adamu Ismaila
- Akwa Ibom ta arewa maso gabas: Emaeyak Ukpong
- Akwa Ibom ta arewa maso yamma: Godswill Akpabio
- Akwa Ibom ta kudu: Martins Udo-Inyang
- Anambra ta tsakiya: Okelekwe Boniface
- Anambra ta arewa: Ify Anaozuonwu
- Anambra ta kudu: Chukwuma Umeorji
- Bauchi ta tsakiya: Uba Umar
- Bauchi ta arewa: Sirajo Tanko Moh’d
- Bauchi ta kudu: Shehu Umar
- Bayelsa ta tsakiya: Timipa Orunimighe
- Bayelsa ta gabas: Degi Eremienyo
- Bayelsa ta yamma: Wilson Dauyegha
- Benue ta arewa maso gabas: Emmanuel Udende
- Benue ta arewa maso yamma: Titus Zam
- Benue ta kudu: Daniel Onjeh
- Borno ta tsakiya: Kashim Shettima
- Borno ta arewa: Mohammad Mynguno
- Borno ta kudu: Mohammed Ali Ndume
- Cross River ta tsakiya: Eteng Williams
- Cross River ta arewa: Martin Orim
- Cross River ta kudu: Asuquo Ekpenyong
- Delta ta tsakiya: Ede Dafinone
- Delta ta arewa: Peter Nwaoboshi
- Delta ta kudu: Joel Onowakpo Thomas
- Ebonyi ta tsakiya: Emeka Eze
- Ebonyi ta arewa: Onyeka Peter
- Ebonyi ta kudu: David Umahi
- Edo ta tsakiya: Monday Okpebholo
- Edo ta arewa: Adams Oshiomhole
- Edo ta kudu: Valentine Asuen
- Ekiti ta tsakiya: Michael Bamidele
- Ekiti ta arewa: Cyril Oluwole Fasuyi
- Ekiti ta kudu: Adaramodu Adeyemi
- Enugu ta gabas: Adaku Aguocha
- Enugu ta arewa: Simon Eze
- Enugu ta yamma: Oby Nwofor
- Gombe ta tsakiya: Danjuma Goje
- Gombe ta arewa: Saidu Alkali
- Gombe ta kudu: Joshua Lidani
- Imo ta gabas: Prince Alex Mbata
- Imo ta arewa: Patrick Ndubueze
- Imo ta yamma: Osita Izunaso
- Jigawa ta arewa maso gabas: Ahmed Abdulhamid
- Jigawa ta arewa maso yamma: Babangida Hussaini
- Jigawa ta kudu maso yamma: Tijjani Kiyawa
- Kaduna ta tsakiya: Muhammad Abdullahi
- Kaduna ta arewa: Suleiman Kwari
- Kaduna ta kudu: Bulus Audu
- Kano ta tsakiya: Abdulsalam Zaura
- Kano ta arewa: Barau Jibrin
- Kano ta kudu: Kabiru Gaya
- Katsina ta tsakiya: Abdulaziz Yara’dua
- Katsina ta arewa: Nasiru Daura
- Katsina ta kudu: Muktar Dandutse
- Kebbi ta tsakiya: Atiku Bagudu
- Kebbi ta arewa: Hussaini Kangiwa
- Kebbi ta kudu: Bala Na‘Allah
- Kogi ta tsakiya: Ohere Abubakar
- Kogi ta gabas: Isah Jibrin
- Kogi ta yamma: Karimi Sunday Steve
- Kwara ta tsakiya: Saliu Mustapha
- Kwara ta arewa: Sadiq Umar
- Kwara ta kudu: Lola Ashiru
- Lagos ta tsakiya: Eshilokun Sanni
- Lagos ta gabas: Mukhail Abiru
- Lagos ta yamma: Idiat Adebule
- Nasarawa ta arewa: Danladi Halilu
- Nasarawa ta kudu: Umaru Al-Makura
- Nasarawa ta yamma: Shehu Tukur
- Niger ta gabas: Mohammad Musa
- Niger ta arewa: Abubakar Sani Bello
- Niger ta kudu: Bima Enasi
- Ogun ta tsakiya: Shuaib Salisu
- Ogun ta gabas: Olugbenga Daniel
- Ogun ta yamma: Olamilekan Adeola
- Ondo ta tsakiya: Adeniyi Adegbonire
- Ondo ta arewa: Ipinsagba Olajide
- Ondo ta kudu: Jimoh Ibrahim
- Osun ta tsakiya: Ajibola Basiru
- Osun ta gabas: Israel Famurewa
- Osun ta yamma: Amidu Raheem
- Oyo ta tsakiya: Yunus Akintunde
- Oyo ta arewa: Fatai Buhari
- Oyo ta kudu: Sarafa Ali
- Plateau ta tsakiya: Diiket Plang
- Plateau ta arewa: Christopher Giwa
- Plateau ta kudu: Simon Lalong
- Rivers ta gabas: Ndubuisi Nwankwo
- Rivers ta kudu maso gabas: Oji Ngofa
- Rivers ta yamma: Asita Honourable
- Sokoto ta gabas: Ibrahim Lamido
- Sokoto ta arewa: Aliyu Wamako
- Sokoto ta kudu: Ibrahim Abdullahi
- Taraba ta tsakiya: Marafa Abba
- Taraba ta arewa: Sani Abubakar
- Taraba ta kudu: Danjuma Shiddi
- Yobe ta gabas: Ibrahim Gaidam
- Yobe ta arewa: Ahmed Lawan
- Yobe ta kudu: Mohammed Bomai
- Zamfara ta tsakiya: Kabiru Marafa
- Zamfara ta arewa: Sahabi Ya’u
- Zamfara ta yamma: Abdulaziz Yari
- Babbar birnin tarayya: Zakari Angulu
Lawan ya tsallake rijiya da baya, sunansa ya maye gurbin na Machina a matsayin dan takarar sanata na APC
A wani labarin, mun ji cewa an bayyana sunan shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar the All Progressives Congress (APC) a zaben 2023.
Lamarin na zuwa ne yan awanni bayan Bashir Machina, wanda ya lashe zaben fidda gwanin APC na kujerar, ya jadadda cewa ba zai janyewa shugaban majalisar dattawan ba.
Lawan dai ya yi takarar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar APC sannan awanni kafin fara zaben fidda gwanin sai shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Adamu ya sanar da shi a matsayin dan takarar maslaha na jam’iyyar.
Asali: Legit.ng